Saturday, December 20, 2025

Wadannan wasu ne daga cikin abubuwan da ya kamata ka yi la’akari da su idan mace tana son ka, soyayya ta gaskiya a matsayinka na mai neman so na gaskiya:

#. Kishinta zai bayyana a kanka.
Za ta kula da abin da ba ka so da kuma wanda kake so.

#. Kudinka baya gabanta (tana kiyaye maka shi) saidai ta yi kokarin baka shawarar cewar ka kasanche mai yin maku tanada zamanta kewar da ke zuwa a gaban ku.

#. Ba za ta taba ba wani namiji dama a kanta ba duk wanda zaizo mata da so zata fada masa gaskiya.

#. Ba za ka bari a san sirrinka ba (za ta kiyaye sirrinka).

#. Za ta iya yin komai saboda kai idan har bai sabawa addini ba.

#. Za ta ba ka shawara kan yadda za ka ci gaba.

#. Ba ta da hakuri da cin zarafi.

#. Tana son sanin halin da kake ciki a kowane lokaci.

#. Tana yin fushi/zafi akan duk wani abu mara dadi da ya faru.

Abbas Abu-Binbazz✍️

No comments:

Post a Comment

Barka da Rana, sarauniyata πŸ‘‘ Rana ba ta fara haskawa ba sai da murmushinki ya fara min haske a zuciya ☀️πŸ’ž Ki sani cewa tunaninki shi ne sh...