FARIN CIKINA
❣️❣️♥️♥️♥️❣️❣️
Barka da rana, gaisuwa izuwa gare ki da fatan kina cikin annashuwa da koshin lafiya, abin kauna ♥️.
Ranar nan ta yi haske, amma hasken zuciyata ya fi kowanne haske saboda kasancewarki a rayuwata.
Jikina yana nan a duniya, amma zuciyata tana tare dake, tana bin ki duk inda kika kasance.
Lokacin da naji daga gare ki, zuciyata ta cika da natsuwa, kamar iska mai sanyi da ke shafar zuciya.
Babban sirrin da zan iya bayyana wa duniya shi ne: ina kaunarki fiye da yadda kalmomi za su iya bayyana ๐.
Rayuwata ta haษu da taki, kuma zan rayu tare dake har abada, kamar rana da hasken ta da ba za su rabu ba.
I LOVE YOU ❤️
No comments:
Post a Comment