Friday, December 19, 2025
๐ธ *BARKA DA SAFIYA*๐ธ*FARIN CIKINA* ❣️❣️♥️♥️♥️❣️❣️ Barka da safiya, gaisuwa izuwa gare ki da fatan kin tashi lafiya, abin kauna ♥️. Abinda nasani shi ne jikina yana kwance a nan, amma zuciyata tana wajenki. Ban san yadda nake ba sai naji daga gare ki, sannan natsuwa ta dawo tare da jin halin ki. Babban sirrin da zan iya bayyana wa duniya shi ne: ina kaunarki sosai ๐. Rayuwata ta haษu da taki, kuma zan rayu tare dake har abada. I LOVE YOU ❤️
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Barka da Rana, sarauniyata ๐ Rana ba ta fara haskawa ba sai da murmushinki ya fara min haske a zuciya ☀️๐ Ki sani cewa tunaninki shi ne sh...
-
-
๐๐ KECE CIKAR BURINA ๐✨ ❤️๐ฉน❤️๐ฉน❤️๐ฉน๐๐๐ Kece farin cikin zuciyata ๐, Haske mai kawar da duhun rayuwata ๐. Idan na kalle ki, zuciy...
-
Barka da Safiya zabin Raina ๐ ❤️ Safiya ta ฦarin haske ce agareki, hasken rana na shigowa a hankali, zuciyata kuma ta tashi da tunaninki ๐ญ...
No comments:
Post a Comment