π€ A safiyar yau, wata irin bakuwar Ζaunarki ta farka tare da ni, ta lullube zuciyata gaba Ιaya, ta sa murmushi ya zubo a fuskata tun kafin na buΙe idanuwa ☀️π. Tunaninki ne hasken farko da ya daki zuciyata a wannan safiya π·.
π€ Na tashi da burin mu kasance tare a matsayin ma’aurata π©❤️π¨, domin da hakan ne zan shayar da ke madarar soyayya mai ΙanΙanon gaskiya, bege, da tsantsar Ζauna wadda zuciyata ke cike da ita gare ki, azeezaty π.
π€ Hasken safiya ya bayyana, tsuntsaye suna rerawa π¦π€️, amma duk wannan bai kai hasken da Ζaunarki ke yi a cikin zuciyata ba ✨π.
π€ Da ace kina kusa da ni a wannan safiya, da na rungume ki a hankali π€, na lullube ki da dumin soyayya, na rada miki kalmomin Ζauna har numfashinki ya gauraye da nawa ππ.
π€ Kewarki tana cikin zuciyata, amma soyayyarki tana ba ni Ζarfi, farin ciki, da natsuwa fiye da komai πΉπ€.
π INA KEWAR KI SOSAI,
π INA SON KI FIYE DA YADDA KALMOMI ZA SU IYA BAYYANA.
Hi
ReplyDelete