Wednesday, December 31, 2025

Barka da sabuwar shekara

πŸŽ‰πŸ’– BARKA DA SABUWAR SHEKARA, ABOKIYAR RAYUWATA πŸ’–πŸŽ‰
Sabuwar shekara ta shigo πŸ•Š️, amma ke ce sabuwar farin cikina a kowace rana 🌹.
Zuciyata ba ta san hutu ba idan maganarki ta ambata πŸ’“, domin sunanki yana bugawa tare da numfashina 😍.
Ke ce hasken da ke kore duhun raina ✨,
Ke ce nutsuwata idan duniya ta rikice 🀍,
Ke ce wadda zuciyata ta zaΙ“a har abada πŸ’❤️.
A wannan sabuwar shekara πŸŒ™, ina roΖ™on Allah Ya kare ki, Ya albarkaci soyayyarmu,
Ya cika rayuwarmu da murmushi 😊, fahimta 🀝, da soyayya mara iyaka πŸ’ž.
Zan ci gaba da zaΙ“enki sau dubu πŸ’–,
zan Ζ™ara sonki fiye da jiya πŸ”₯,
kuma zan riΖ™e hannunki har Ζ™arshen rayuwa, in shaa Allah 🀲❤️
✍️ Khaleed Khan
πŸ’˜ Love Diary πŸ’˜

No comments:

Post a Comment

Barka da Rana, sarauniyata πŸ‘‘ Rana ba ta fara haskawa ba sai da murmushinki ya fara min haske a zuciya ☀️πŸ’ž Ki sani cewa tunaninki shi ne sh...