Monday, January 26, 2026

Barka da Rana, sarauniyata πŸ‘‘
Rana ba ta fara haskawa ba sai da murmushinki ya fara min haske a zuciya ☀️πŸ’ž
Ki sani cewa tunaninki shi ne shayin safiyata,
kuma soyayyarki ita ce Ζ™arfin da ke tura ni gaba πŸ’˜

Ko da duniya ta rude, zuciyata ba ta ruduwa—
saboda ke ce daidaitonta πŸ₯Ή❤️
Allah Ya tsare ki min, Ya sa ranarki ta kasance cike da annashuwa,
kamar yadda zuciyata ke cike da ke πŸ’πŸ’“

Ina sonki fiye da yadda kalmomi za su iya faΙ—a… πŸ˜ŒπŸ’‹

✍️ Khaleed Khan

No comments:

Post a Comment

Barka da Rana, sarauniyata πŸ‘‘ Rana ba ta fara haskawa ba sai da murmushinki ya fara min haske a zuciya ☀️πŸ’ž Ki sani cewa tunaninki shi ne sh...